The Potter(Maginin Tukwane)lyrics- Mista Timz
Download lyrics – Mista Timz
Stanza 1.
Ina son ngane ka ya allah na
Ina son nmaliki mulkin allah
Ina son ngane ka ubangiji
Ina son nmaliki mulkin sama
Dan Kai ne mai ceto
Zo ka bani sabon rai
Kai ne mai ceto oh
oh
Kai ka bani sabon rai
Chorus
Kai ne mai ceto
Zo ka bani sabon rai
Kai ne mai ceto
Kai ka bani sabon rai
Stanza 2.
Sebi iwo lamokoko aye mi
Wa mo mi bose fe olorun mi
Kai ne fa maginin tukwane
Zo kuma ka gina ni yanda ka ke so
Kai ne fa maginin tukwane
Gina ni yanda ka ke so
Kai ne maginin tukwane
Gina ni yanda ka ke so
Kai ne maginin tukwane
Gina ni yanda ka ke so
Chorus
Kai ne fa maginin tukwane
Gina ni yanda ka ke so
Kai ne fa maginin tukwane
Gina ni yanda ka ke so
Refrain
Kai ne maginin tukwane
Echo : tukwane
Gina ni yanda ka ke so
Echo : yanda ka ke so
Kai ne maginin tukwane
Echo : tukwane
Gina ni yanda ka ke so
Echo : yanda ka ke so
Chorus
Kai ne maginin
tukwane
Gina ni yanda ka ke so
Kai ne maginin
tukwane
Gina ni yanda ka ke so
Kai ne maginin
tukwane
Gina ni yanda ka ke so
Kai ne maginin
tukwane
Gina ni yanda ka ke so
Comments
Post a Comment